WARURISM: A Northern Creed @[email protected]
3.5K subscribers - no pronouns :c
WARURISM juyin juya hali ne na ruhi da tunani waÉanda aka t
WARURISM juyin juya hali ne na ruhi da tunani waÉanda aka tsara domin yaye ĆwaĆwanya da karkiyar da aka sakawa al'umma a cikin addini, siyasa, al'adu, da zamantakewa. Rukuni ne na ra'ayoyi, tunani, Ća'idoji, da aĆidu domin Ć´antar da al'umma daga Ćangin tunani, zalunci da bautar siyasa. WaÉannan aĆidu sun samo asali ne daga Ibrahim Abdullahi Warure, wato daga zurfin tunani na ilimi da hangen nesa waÉanda zasu yi jangora zuwa ga cikakken Ć´anci da Éaukakar Ćasa.